Amurka ta buƙaci Iran ta fito fili ta bayyana wa duniya cewa ta buɗe mashigar Hormuz kuma ta yi alƙawarin daina kai hari kan jiragen da ke wucewa ta mashigar, daga cikin sharuɗɗan tattaunawar Oman.
Kafafen watsa labarai sun gwammace su bayar da labarai na wasu matan da aka hallaka a kan wasu - an yi wa daya labarin adalci wajen yada shi sosai, a yayin da kuma aka yi saurin kawar da batun shi.
Koma shafin farko / Shirye-shirye / Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a ...
Koma shafin farko / Shirye-shirye / Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a ...